Ina marmari
Song title: Ina marmarin ka .
Lyrics
Gani na zo gari,
Yahweh ina marmarin ka ne,
Nan na russuna na yi godo don ina marmarin ka ne. GB
Maikaho ni nake busa don ina marmarin ka ne,
oh Yahweh e e
ina marmarin ka dai
oh Yahweh e e
ni dai ina marmarin ka dai.
cikin kunci da rintsi ni dai ina marmarin ka ne
ko da samu ko da rashi ni dai ina marmarin ka ne,
ko su so ni ko da sun kiya ina marmarin Kane.
Chorus:
call: o Yahweh! Yahweh!,
resp: ni dai ina marmarin ka dai (2*)
call: oh Yahweh e e
real: ina marmarin ka dai (2*)
Chant
Injiniya mai jiniya ga kuma kai siniya Yahweh,
sa koshi, makoshi, gurasar kosarwa,
Yunwa ba yunwa bane sai ka zama abin bida Yahweh,
kai daya koto ga duk wani kato, har da kwadi Yahweh,
mai kosar da giwa kaine koshi ga kiyashi,
bani in ci bani in sha har sai na kosa,
ba ka ci ci mu ci, don kai ba dan munci bane,
abincin rai, gurasar kosarwa Yahweh.
chorus to fade.