Mizta Yaks Gafarta Mp3 Download
The song is all about Total Repentance and Forgiveness of our sins both knowingly and unknowingly.
Enjoy.
Lyrics.
CHORUS
Gafarta ah ah
Gafarta gafarta 2*
Zunuban danayi
Gafarta gafarta
Laifofin dana aikata
Gafarta gafarta
Verse 1.
Ni nayi maka zunubi
Da dama a koyaushe
Uba gafarta Yesu gafarta Yesu gafarta
Wanke zuciyata, share hawayena
Tsabtar da rayuwata
Don kai mai jinkaine
Saboda randa na bar duniya
Inje ni mulkinka, in zauna a kursiyinka har’abada
Verse 2.
Asirina zai tonu, randa na ganka
Shiyasa ina rokanka
Uba gafarta
Abinda kakeso inyi
Bashi nake yiba
Abinda bakaso inyi
Shi nakeyi
Yanzu na gane ni mai zunubine
Bani da karfin kaina
Uba yafeni
Kayi mani Alheri
Ka share hawaye
Ka rike hannuna
Kada in fadi..
Back to chorus